Yahweh ya ce ba zai saurare su ba kuma zai warwatsa su da guguwa cikin dukkan al'umman da ba su taɓa gani ba.