ha_tq/psa/144/07.md

4 lines
146 B
Markdown

# Yaya Yahweh ya cece Dauda daga hannun baƙi?
Yahweh ya miƙo hannunsa daga sama kuma ya cece Dauda daga ɗumbin ruwaye kuma daga hannun baƙi.