Dauda ya bukace Yahweh ya cece ni daga mugaye ya kiyaye shi daga mutane masu zafin rai.
Yace harsunansu suna sara kamar maciji kuma dafin kububuwa na leɓunansu.