Za su ce, "Bari Yahweh ya zamar da kai kamar Zedakiya da Ahab,wanda sarkin Babila ya gasa su a wuta.
Zai sa a kashe su saboda abin kunyar da su ka yi.