4 lines
384 B
Markdown
4 lines
384 B
Markdown
# Menene Yahweh zai yi wa baƙin da suka haɗa kansu da Yahweh su ɓauta masa, waɗanda kuma suke son sunansa, duk wanda ke lura Asabaci kuma da wanda ke käre kansa da kazamta, da wanda ya riƙe alƙawarin Yahweh kam-kam?
|
|
|
|
Yahweh zai kawo su a tsarkakken tsauninsa ya sa su yi farinciki a gidan addu;arsa; baye-bayensu na ƙonawa da hadayunsu za su samu karɓuwa a bagadinsa Yahweh.
|