Sun kăsa kira bisa Yahweh. Ba su kawo masa wani tumaki a matsayin baiko ta kona ba kuma ba su daraja shi da haɗayunsu ba.