8 lines
293 B
Markdown
8 lines
293 B
Markdown
# Menene Yahweh ya ce zai yi wa Isra'ila domin ya tsere su?
|
|
|
|
Yahweh ya ce koguna ba za su sha gaban Isra'ila ba kuma wuta ba zai ƙone ko ya lalatar da su ba.
|
|
|
|
# Menene Yahweh ya bayar domin fansa da misanya domin Isra'ila?
|
|
|
|
Ya ba da Masar diyya kuma Itiyofiya da Seba misanya domin Isra'ila.
|