ha_tq/isa/41/21.md

377 B

Menene Yahweh ya ce wa waɗanda suke bin gumaka?

Ya ce su kawo jayayyarsu, su zo gaba su furta jayayyar gumakansu mafi kyau.

Wane jayayya ne Yahweh ya ce waɗanda suke bin gumaka za su kawo domin su san ko za mu gaskanta da su ko babu?

Yahweh ya ce su faɖa abin da zai faru, kuma su faɗa yadda furcin zai zama, domin mu yi tunani a kansu mu kuma san yadda su ka cika.