ha_tq/isa/41/17.md

370 B

Menene Yahweh zai yi idan waɗanda ake takurawa da mabuƙata za su nemi ruwa?

Yahweh ya ce zai amsa addu'arsu ta wurin sa kogunan ruwa su yi gudu daga gangare, maɓuɓɓugan ruwa su yi gudu daga gangare, maɓuɓɓugan ruwa su yi gudu a tsakiyar kwarurruka; zai sa hamada ta zama kududdufan ruwa, busasshiyar ƙasa kuma ta zama maɓuɓɓugan ruwa. Ba zai yashe su ba.