8 lines
331 B
Markdown
8 lines
331 B
Markdown
# Don menene Festus ya kawo Bulus ya yi magana a gaban Sarki Agaribas?
|
|
|
|
Festas ya so Sarki Agarbas ya taimake shi rubuta wani abu game da zancen Bulus ga Kaisar.
|
|
|
|
# Menene Festas ya ce ba zai dace ya yi ba, sa'ad da ya aika Bulus zuwa Kaisar?
|
|
|
|
Festas ya ce ba zai dace ya aika Bulus zuwa Kaisar ba tare da rubuta laifi a kansa ba.
|