ha_tq/act/20/25.md

164 B

Don menene Bulus ya ce ba shi da alhakin jinin kowanne mutum?

Bulus ya ce ba shi da alhakin jinin kowanne mutum domin ya sanar masu da dukan nufin Allah a gare.