ha_tq/zec/02/08.md

282 B

Ta yaya ne ya kamata su san cewa Yahweh mai runduna ya aiko da mala'ika na biyu?

Mala'ika na biyun ya ce Yahuda da Isra'ila za su san Yahweh ya aiko shi a loƙacin da ya girgiza hannunsa bisa al'umman da sun washe su kuma a loƙacin da an washe Yahuda da Isra'ila domin bayinsu.