ha_tq/zec/01/12.md

193 B

Wane tambaya ne mala'ikar Yahweh yake da shi masa game da Urushalima da kuma biranen Yahuda?

Mala'ikar Yahweh ya tambaye shi yaushe ne zai nuna tausayi ga Urushalima da kuma biranen Yahuda.