ha_tq/rom/16/03.md

8 lines
213 B
Markdown

# Menene Bilkisu da Akila suka yi wa Bulus a baya?
A baya, Bilkisu da Akila sun kasai da ransu domin Bulus.
# A wani wuri ɗaya ne masu bi suna haduwa a Roma?
Masu bi a ROma da haduwa a gidan Bilkisu da Akila.