ha_tq/psa/66/16.md

8 lines
244 B
Markdown

# Mene ne marubucin zai bayyana ga dukkan masu tsoron Allah?
Zai bayyana abin da Allah yayi wa ransa.
# Mene ne Ubangiji zai yi idan marubucin ya dubi zunubin zuciyarsa?
Idan ya dubi zunubin a cikin zuciyarsa Ubangiji ba zai saurare shi ba.