ha_tq/psa/66/01.md

154 B

Mene ne maruɓucin yace wa duniya suyi?

Yace dukkan ku kuyi sowa ta farinciki ga Allah, ku raira ɗaukakar sunansa, ku sa yabonsa ya zama ɗaukakakke.