Dauda ya roka domin ya zauna a gidan Yahweh dukkan kwanakin ransa, don ya dubi kyawun Yahweh, ya kuma yi nazari a haikali.