Yana farinciki da karfin Yahweh da kuma cikin ceton da Yahweh ya tanada.
Yahweh ya biya wa sarkin bukatar zuciyarsa bai kuma hana masa rokon lebunansa ba.