ha_tq/psa/144/05.md

4 lines
105 B
Markdown

# Mene ne duwatsu zasu yi idan Yahweh ya taɓa su?
Yahweh zai sa duwatsun suyi hayaki idan ya taɓa su.