ha_tq/psa/141/05.md

746 B

Mene ne Dauda ya ce zai zama kamar da in adilin mutum ya buge shi?

Ya ce in adilin mutum ya buge shi, zai zamar masa alheri.

Mene ne Dauda yace in adilin mutum ya tsauta masa?

Ya ce zai zama kamay mai a kaisa.

Gãba da mene ne Dauda yana addu'a kullum?

Yana addu'a kullum gãba da ayyukan mutane masu mugunta.

Mene ne zaya faru da shugabannin mutane masu mugunta?

Za a jefar da shugabanninsu daga kan duwatsu kuma zasu ji cewa maganganu Dauda masu daɗi ne.

Wane ne zaya ce "Kamar yadda mutum yakan yi huɗa ya rugurguza ƙasa, haka suka warwatsar da ƙasusuwanmu a ƙofar Lahira.''

Tilas mutane masu mugunta zasu ce, "Kamar yadda mutum yakan yi huɗa ya rugurguza ƙasa, haka suka warwatsar da ƙasusuwanmu a ƙofar Lahira.''