ha_tq/psa/133/02.md

322 B

Mene ne Dauda ya ce hadin kai na 'yan'uwa tana kamar?

Wannan yana kama da mai mai daraja dake gangarowa zuwa kai, gemun, kuma da rigar Haruna. Yana nan kamar raɓar Hermon, da take fadowa bisa duwatsun Sihiyona.

Ina ne Yahweh ya wajabta albarka rai na har abada?

Ya wajabta rai na har abada bisa duwatsun Sihiyona.