Zai cika alƙawaraisa a gaban dukkan mutanensa.
Abu mai daraja a gaban Yahweh shi ne mutuwar tsarkakansa.