ha_tq/psa/103/11.md

167 B

A ta wane hanya na musamman ne Yahweh ya ji Tausayin masu girmama shi?

Yahweh ya ji tausayin masu girmama shi hanya daya kamar yadda mahaifi ke tausayin 'ya'yansa.