ha_tq/pro/29/01.md

4 lines
177 B
Markdown

# Mene ne zai faru da mutumin da ya taurara wuyansa bayan an kwabeshi so da dama?
Mutuminda ya taurara wuyan sa bayan an kwabeshi so da dama za a karyashi har bazai warke bã.