8 lines
354 B
Markdown
8 lines
354 B
Markdown
# Menene Allah ya yi domin ya hana su kwana da matan Mowabawa da bautar Ba'al na Feyor, kuma guda nawa suka mutu?
|
|
|
|
Alaah ya aiki annoba domin wadanda suka mutu sun kai 24,000 a lisafi.
|
|
|
|
# Menene ya faru da Ba'isra'ilen da ya kawo mace Bamidiyaniyawa cikin taro a gaban Musa?
|
|
|
|
Finihas firist ya dauki măshi ya sokale shi cikin jikunan macen da na mijin.
|