ha_tq/num/22/34.md

8 lines
311 B
Markdown

# Menene Balaam ya furta wa mala'ikan, kuma menene ya ce zai yi?
Balaam ya yi furta ce wa ya yi zunubi kuma ya ce zai koma ga mutanen da ya fito daga wurin su.
# Ta yaya mala'ikan ya amsa Balaam?
Mala'ikan ya amsa da cewa Balaam ya tafi da mutanen amma zai faɗi zalla maganan da mala'ikan ne zai gaya masa.