ha_tq/num/22/31.md

559 B

Menene Balaam ya gani kuma yi da Yahweh ya buɗe idanun sa?

Balaam ya gan mala'ikan Yahweh tsaye cikin hanya da zareren takobi cikin hanun sa sai Balaam ya saukar da kan sa ya kwanta da fuska.

Menene ya sa mala'ikan Yahweh ya gaya wa Balaam game da dalilin da jakar sa ta aikata abin da ta yi?

Mala'ikan ya gaya wa Balaam wai jakar sa ta gan mala'ikan ta kauce sau uku.

Menene mala'ikan ya ce zai faru da Balaam idan jakar sa bata kauce ba?

Mala'ikan ya ce wa Balaam da a ce jakar ka bata kauce mala'ikan zai kashe Balaam kuma ya bar jakar da rai.