651 B
651 B
Menene Balaam ya yi da safe?
Balaam ya tashi, shimfiɖa jakarsa, ya tafi tare da shugabanen Mowab da safe.
Me ya sa fushin Allah ya yi zafi?
Fushin Allah ya yi zafi domin balaam ya tafi tare da su.
Menene mala'ikan Yahweh ya yi?
Mala'ikan Yahweh ya tsayad da kansa a cikin hanyar kamar wani mai tawaye wa Balaam.
Menene jakar Balaam ya gani tsaye a hanyar?
Jakar Balaam ya gan mala'ikan Yahweh tsaye cikin hanyar da takobi zare a hanun sa.
Menene jakar Balaam ya yi da ya gan Mala'ikan, kuma menene Balaam ya yi wa jakar sa?
Jakar Balaam ya kauce daga hanyar ta shiga saura; Balaam ya bugi jakar domin ya juyo ta ta koma kan hanya.