Mutanen Mowab suna tsoron mutanen Isra'ila domin sun gani dukan abin da suka yi wa Amoriyawa, kuma domin akwai mutane da yawa.
Balak shi sarkin Mowab ne.