ha_tq/num/20/22.md

8 lines
371 B
Markdown

# A ina mutanen Isra'ila suka je da suka bar Kadesh?
Mutanen Isra'ila suka kama tafiya zuwa Tsaunin Hor.
# Menene Yahwe ya gawa Musa da Haruna a Tsaunin Horgame da tsakamakon tayerwar su?
Yahweh ya gayamasu wai tattara Haruna ga mutanen sa kuma Haruna ba zai shiga kasar da na ba wa mutanen Isra'ila ba domin su yi biyun su sun yi wa Yahweh tawaye a kan Ruwar Meriba.