ha_tq/mat/18/32.md

136 B

Menene maigidan ya ce wa bawan ya kamata da ya yi wa ɗan'uwansa?

Maigidan ya ce wa bawan cewa da ya nuna jinkai ga dan'uwansa bara.