ha_tq/mat/18/15.md

8 lines
259 B
Markdown

# Idan ɗan'uwanka ya yi maka laifi, me ne ne abu na farko da ya kamata ka yi?
Farko, ka je ka nuna masa laifinsa tsakaninka, da shi kadai.
# Idan ɗan'uwanka bai ji ba, me ne ne abu na biyu da za ka yi?
Na biyu, ka je da 'yan'uwa biyu ko fiye don shaidu.