ha_tq/mat/04/14.md

149 B

Menene ya cika ta wurin tafiyar Yesu zuwa Kafarnahum a Galili?

Annabcin Ishaya ya cika wanda ya faɗa cewa mutanen Galili za su gan babban haske.