ha_tq/lev/03/03.md

171 B

Wane sashin hadayan zumutan ne za a cire a sa a kan bagadi?

Dole ne a cire ƙitsen da ya rufe ko kuma dake haɗe da kayan ciki, da ƙodojin a kuma ɗaura akan bagadin.