ha_tq/job/33/16.md

187 B

Menene dalilin da yasa Allah ya ke buɗe kunnuwan mutane da kuma firgita su?

Allah na yin wannan don ya jawo mutane wurin sa daga cikin dalilan zunubansu, su kuma kawar da girman kai.