ha_tq/job/33/04.md

268 B

Wanene ya yi Elihu da menene ya ba shi rai?

Ruhun Allah ne yayi Elihu kuma maɗaukaki ne ya ba shi rai.

Menene Elihu ya ce wa Ayuba ya yi idan Ayuba zai iya amsa wa Elihu?

Ya yi roƙo ga Ayuba da ya sa maaganarsa a cikin da kyau, kuma tsaya tsaye a gana Elihu.