ha_tq/job/31/01.md

147 B

Wane irirn marmari ne Ayuba ya ce ya murƙushe a kan alkawari da idon sa?

Ayuba ya yi alkawari da idonsa da ba zai kalli budurwa da marmari ba.