ha_tq/jer/03/06.md

118 B

Menene Isra'ila suka yi akan tudu da ƙarƙashin itace?

Isra'ila sum aikata kamar fasikin matan da bautar gumakai.