ha_tq/isa/38/01.md

12 lines
496 B
Markdown

# Menene Ishaya ya gaya wa Hezekiya?
Ishaya ya gayawa Hezekiya, ''Yahweh ya ce, 'Ka kintsa komai dai-dai a gidanka; gama mutuwa za ka yi, ba za ka rayu ba.'''
# Cikin kwanakin can menene ya faru da Hezekiya?
Ya ciwo har ya kusa mutuwa.
# Menene Hezekiya ya bayan ya ƙarbi sakon Yahweh daga Ishaya?
Ya yi adu'a ga Yahweh yana rokin Yahweh ya tuna yadda ya yi tafiya a gabansa da dukkan zuciyarsa da amainaci kuma yadda ya yi abin da ke dai-dai a idanunsa. Sai Hezekiya ya yi kuka da ƙarfi.