ha_tq/isa/33/07.md

227 B

Me ya sa manzaninsu suna kuna jakatunsu kuma suna kuka mai zafi?

Suna kuka mai zafi domin an wofintar da karabkunsu; babu sauran matafiya. Ana ta tada alƙawari, an wofintar da shaidunsu, kuma ba nuna bangirma ga ɗan Adam.