Yahweh ya nemi mutum ɗaya a cikin su wanda zai gina ganuwa, ya tsaya a gabasa a cikin tsagar domin ƙasar, amma bai samu ba.