ha_tq/ezk/22/13.md

195 B

Me Yahweh yace zai yi da jama'ar domin zunubansu?

Yahweh yace zai watsar dasu a tsakanin al'ummai.

Me mutanen zasu sani bayan Yahweh ya hukunta su?

Mutane zasu sani Ubangiji shine Yahweh.