ha_tq/ezk/16/20.md

145 B

Me Yerusalem ta yi da 'ya'ya maza da 'ya'ya mata da aka haifa domin Yahweh?

Yerusalem ta yi haɗaya da 'ya'ya maza da 'ya'ya mata ga siffofi.