12 lines
418 B
Markdown
12 lines
418 B
Markdown
# Don menene Festas ya yi wa Bulus wannan tambaya?
|
|
|
|
Festas ya yi wa Bulus wannan tambaya domin ya yi farin jini a wajen Yahudawa.
|
|
|
|
# Sa'adda ake hukunta Bulus a Kaisariya, menene tambayar da Festas ya yi wa Bulus?
|
|
|
|
Festas ya tambayi Bulus ko ya na so ya tafi Urushalima a hukunta shi a wurin.
|
|
|
|
# Menene amsar Bulus ga tambayan Festas?
|
|
|
|
Bulus ya ce ya na tsaye a Dadakalin Shari'ar Kaisar inda ɗole a shari'anta shii.
|