ha_tq/2sa/19/42.md

328 B

Menene yasa mutanen Israila suka ce sarki dangin sune na kusa fiye da Yahuza?

Mutanen Israila sunce dangin sarki ne na kusa fiye da Yahuza saboda suna da ƙabilu goma da ke yan uwantaka da sarki.

Maganganu wanene suka fi zafi, mutanen Yahuza ko kuwa na Isra'ila?

Magaganun mutanen Yahuza sun fi zafi fiye da na Isra'ila.