# Menene yasa Shimai ya zo nafari daga cikin dukan iyalin Yosef ya sami sarki?
Shimai ya zo ya sami sarki saboda shimai ya san cewa ya yi zunubi ga sarki.