Saurayin yace 'Sa'a ce na ci. ya zamana ne ina kan Dutsen Gilbowa, sai ga Saul ya na jingine akan mashinsa.