ha_tq/2sa/01/01.md

294 B

Menene Dauda ya yi bayan mutuwa Saul?

Bayan mutuwar Saul Dauda ya koma ya kai wa Amalekawa Hari ya kuma zauna a zizgla har na kwana biyu.

A rana ta uku, wanene ya zo wurin Dauda daga Sansanin Saul?

A rana ta uku wani mutum tare da yagagun tufafi da kuma ƙura a kansa ya zo wurin Dauda.