ha_tq/2ch/33/14.md

214 B

Bayan da Manase ya yi adu'a, wane mataki ne ya dauka don ya nuna tuban sa?

Ya gina katanga kewaye da Yahuda ya kuma dauke bakin alloli. da kuma guma kai daya sa a gidan Yahweh, da kuma dukan bagadin da ya gina.