ha_tq/2ch/06/28.md

282 B

Menene sharaɗin wurin da mutane Israila suke buƙatar Yahwe ya saurari adu'o'in su ya kuma gafarta masu zunubansu?

Mutanen da ke cikin Israila na buƙatar Yahweh ya saurari adu'o'in su a lokacin da aka yi fari, cututtuka, ko kuma wata masifa ta afko wa ƙasar ko rashin lafiya.